in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Sin na maraba da kammala ayyukan zabe a kasar Afghanistan
2014-09-22 20:12:53 cri

Dangane da kammala dukkan ayyukan zabe a kasar Afghanistan a ranar 21 ga wata, inda Ashraf Ghani ya zama sabon shugaban kasar, kuma 'yan takaran biyu Ashraf Ghani da Abdullah Abdullah suka cimma yarjejeniyar kafa gwamnatin hadin gwiwa a kasar, madam Hua Chunying, kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin ta bayyana yau Litinin 22 ga wata cewa, kasar Sin na maraba da kammala ayyukan zabe a Afghanistan, tare da fatan cewa, zaben da aka yi a wannan karo zai kasance tamkar wani sabon mafari ne wajen samun hadin kai da kwanciyar hankali a kasar ta Afghanistan.(Tasallah)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China