in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sojojin kiyaye zaman lafiya na MDD 5 sun mutu a sakamakon harin da aka kai a arewacin kasar Mali
2014-09-19 10:13:07 cri
Tawagar musamman ta MDD mai kiyaye zaman lafiya a kasar Mali ta sanar a ranar 18 ga wata cewa, an kai hari ga motocin MDD dake dauke da sojojin kiyaye zaman lafiya a arewacin kasar Mali a Alhamis, wanda ya haddasa mutuwar sojojin 5, kuma wasu 3 sun ji rauni mai tsanani.

Wata sanarwar da tawagar MDD dake kasar Mali ta bayar, ta ce harin ya faru a yankin Kidal dake arewacin kasar Mali, kuma mutanen da suka mutu da wadanda suka raunata dukansu sojojin kiyaye zaman lafiya ne daga kasar Chadi. (Zainab)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China