in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An bude shawarwari kan tattalin arziki da manyan tsare-tsare a tsakanin Sin da Amurka zagaye na 6
2014-07-09 09:33:18 cri
An bude shawarwari kan tattalin arziki da manyan tsare-tsare a tsakanin Sin da Amurka zagaye na 6 da kuma taron tattaunawa a tsakanin manyan shugabannin kasashen biyu a fannin mu'amalar abubuwan dake shafar rayuwar dan Adam na yau da kullum zagaye na 5 a yau Laraba 9 ga wata a nan birnin Beijing, inda shugaban kasar Sin Xi Jinping ya halarta tare da yin jawabi. (Zainab)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China