in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin ta nuna damuwarta kan yanayin Ukraine
2014-06-18 20:06:58 cri
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Hua Chunying ta bayyana a yau Laraba 18 ga wata a nan birnin Beijing cewa, kasar Sin ta nuna juyayinta matuka kan mutuwar 'yan jaridun kasar Rasha guda biyu a kasar Ukraine, kuma Sin na damuwa sosai game da yanayin da kasar Ukraine ke ciki a halin yanzu, don haka, ta yi kira ga bangarori daban daban da abin ya shafa da su kai zuciya nesa, tsayar da rikicin kasar don a baiwa kasar damar warware matsalar da take fuskanta ta hanyar siyasa yadda ya kamata. (Maryam)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China