in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An rantsar da sabon shugaban Ukraine
2014-06-07 20:29:27 cri
A Yau Asabar 7 ga wata ne, aka rantsar da sabon shugaban kasar Ukraine Petro Poroshenko a Kiev, babban birnin kasar.

A cikin jawabinsa bayan rantsuwar kama aikin, mista Poroshenko ya gabatar da manufofin siyasarsa ta cikin gida da waje, inda ya jaddada anniyarsa wajen kiyaye da karfafa cikakken 'yancin mallakar yankunan kasar Ukraine.

A matsayin wakilin musamman na shugaban kasar Sin, ministan harkokin al'adun kasar Sin, mista Cai Wu da sauran wakilai daga kasa da kasa da na wasu kungiyoyi 50 ne suka halarci bikin rantsar da sabon shugaban kasar Ukraine. (Maryam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China