in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An kaddamar da ginin gidan jihar Kogi a Abuja
2014-05-28 16:20:13 cri

Mista Sun Kaibo shi ne shugaban kamfanin Kaibo, ya kuma ce fadin babban ginin jihar ta Kogi ya kai murabba'in mita dubu 10, kuma zai kunshi ofisoshi, da otel, da gidan cin abinci da sauransu. Mista Sun ya yi fatan wannan gini da kamfaninsa zai aiwatar, zai taimaka ga hadin-gwiwar Sin da Najeriya a fannonin da suka shafi tattalin arziki, al'adu, siyasa da sauransu.


1 2 3 4 5
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China