in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Cibiyar al'adun Sin a Nijeriya ta ba da babban taimako wajen yada wasan Kungfu a nahiyar Afirka
2014-05-24 20:26:41 cri
A cikin watan Mayu na kowace shekara, ya kasance watan yada wasan Taijiquan a duniya.

A farkon watan Mayun shekarar bana, wasu malaman koyar da wasan Kungfu na Sin sun kai ziyara a cibiyar al'adun Sin dake Abuja, babban birnin tarayyar Nijeriya, domin yin mu'amala tare da koyar da wasan Kungfu da Taijiquan har na tsawon makwanni biyu. Wannan sh ne karo na farko da aka shigar da wasan Kungfu a kasar Nijeriya tun bayan wannan cibiyar ta kafu a watan Satumban bara, wannan mataki ya taimaka sosai ga wasan Kungfu na Sin wajen samun karbuwa kwarai da gaske a tarayyar Najeriya da ma wasu kasashen Afrika. 

Malama Wang Yuhua dake aiki a cibiyar al'adun Sin ta Nijeriya tana koyar da wasan Taijiquan (Mai daukar hoto: Murtala Zhang)

Wata daliba daga Nijeriya tana koyon wasan Taijiquan (Mai daukar hoto: Murtala Zhang)

Daliban Nijeriya suna koyon wasan tsuntsaye (Mai daukar hoto: Murtala Zhang)

Daliban Nijeriya suna koyon Taiji bisa jagorancin malami na Sin (Mai daukar hoto: Murtala Zhang)

Malam Zhang Jianyong yana koyar da wasan Kungfu (Mai daukar hoto: Murtala Zhang)

An dauki hoto ga malam Zhang Jianyong da dalibansa (Mai daukar hoto: Murtala Zhang)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China