in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An kaddamar da ginin gidan jihar Kogi a Abuja
2014-05-28 16:20:13 cri

Mataimakin shugaban Najeriya Namadi Sambo ya ce, babban ginin jihar Kogi da kamfanin kasar Sin zai fara, zai zamo gini mai jawo hankalin mutane a Abuja, saboda sabon salon da yake tattare da shi. Sambo ya kuma yaba da matukar kokari, da gudummawar da kamfanin Kaibo ke bayarwa a fannonin raya tattali arziki, da samar da guraben ayyukan yi, da kuma kyautata zaman rayuwar al'umma a Najeriya.

1 2 3 4 5
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China