in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An kaddamar da ginin gidan jihar Kogi a Abuja
2014-05-28 16:20:13 cri

Wani kamfanin gine-gine na kasar Sin mai suna Kaibo ne zai gudanar da aikin ginin wannan gida. Wanda Mataimakin shugaban Najeriya Arch. Namadi Sambo, da gwamnan jihar Kogi Dr. Idris Ichalla Wada, da ministan Abuja Sen. Bala Muhammed da sauran wasu manyan jami'an gwamnati suka halarci bikin aza harsashin sa.

1 2 3 4 5
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China