in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An kaddamar da ginin gidan jihar Kogi a Abuja
2014-05-28 16:20:13 cri

A nasa jawabin, gwamnan jihar Kogi Idris Wada ya ce, kamfanin Kaibo na kasar Sin ya shigo Najeriya ne a shekara ta 2012. A kuma cikin shekaru biyu da suka wuce, kamfanin ya samu ci gaba sosai a Najeriya. Yayi imanin cewa, kamfanin Kaibo zai kammala aikin gina babban ginin na jihar Kogi a kan lokaci kuma yadda ya kamata.

1 2 3 4 5
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China