in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Manzon musamman na shugaban Sin zai halarci bikin rantsar da sabon shugaban Afirka ta Kudu
2014-05-21 21:33:13 cri
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Hong Lei ya bayyana a yayin taron manema labaran da aka saba yi a yau Alhamis 21 ga wata cewa, ministan kula da harkokin al'umma na kasar Sin Li Liguo zai halarci bikin rantsar da sabon shugaban kasar Afirka ta Kudu da za a yi a ran 24 ga wata, a matsayin manzon musamman na shugaban kasar ta Sin Xi Jinping, bugu da kari, wannan bikin ya kasance bikin cika shekaru 20 na kafuwar jamhuriyar kasar Afirka ta Kudu. (Maryam)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China