in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shayi a kasar Sin(1)
2014-04-26 16:32:18 cri


Kasar Sin kasa ce da aka samu asalin shayi a duniya, kuma al'ummar kasar na da wani dadadden tarihi na fiye da shekaru 4000 na shan shayi. Shayi na da wani muhimmin matsayi a rayuwar Sinawa, wadanda ke daukarsa tamkar shinkafa da man toya da gishiri wadanda mutum ba zai iya rasa su ba a zaman yau da kullum.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China