in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Wani shahararren mawakin wasan Beijing Opera a Taiwan
2014-03-10 16:32:33 cri

Akwai wani shahararren mawaki wasan kwayikwayo a yankin Taiwan na kasar Sin mai suna Liu Fuxue, wanda aka haife shi a shekara ta 1942 a birnin Xi'an, babban birnin lardin Shanxi, a shekara ta 1949 ya je Taiwan, a shekara ta 1957 ya fara koyon fasahar wasan kwayikwayo na Beijing Opera.

Mista Liu ya nuna damuwa ga halin da ake ciki game da wasan kwayikwayo na Beijing Opera, ya ce, yanzu yawan masu sauraro sun kara raguwa, sabo da haka yana son koyar da matasa da yawa don jawo kankulan masu sauraro, haka kuma ya kan yi gyare-gyaren kan tsofaffin wasan kwayikwayo don ba da jama'a sabuwar sha'a, ya yi matukar kokari don yada wannan al'adar gargajiya ta kasar Sin.(Danladi)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China