140328-Hadin-gwiwar-Sin-da-Afirka-ta-fuskar-adana-kayayyakin-tarihi-Lubabatu
|
Kasancewarta wurin da aka fara samun wayin kan dan Adam, nahiyar Afirka na da wadatar al'adun gargajiya. Kasar Sin a nata bangare ma kasa ce da ke da dadadden tarihi. Don haka, a wannan mako, za mu tattauna kan hadin gwiwar da ke tsakanin Sin da kasashen Afirka ta fuskar adana kayayyakin tarihi da kuma wayar da kan al'umma kan al'adun gargajiya tare kuma da matsalolin da ake fuskanta. Sai a biyo mu cikin shirin.