140321-ziyara-a-gidan-adana-kayayyakin-tarihi-na-kasar-Sin-lubabatu
|
Da zuwa wani birni, dole a tafi wurin karbar baki na wannan birni, wato gidan adana kayayyaki, a duba kayayyakin da ake nuna a ciki da suka shafi bangarori daban daban na birnin, don a samu karin fahimta a kan birnin. A biyo mu a shirin zuwa gidan adana kayayyakin tarihi na kasar Sin.