in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Tsarin Taurarion Dan Adam na Beidou na kasar Sin zai fara samarwa dukkan kasashen duniya hidima kafin shekarar 2020
2014-03-31 20:58:39 cri
Sin na shirin harba tauraron taurarin Dan Adam fiye da 30 zuwa shekarar 2020 don gina tsarinna Beidou da zai jagoranci ayyuka da suka shafi zirga-zirgan jiragen sama da na ruwa fiye da 30 kafin shekarar 2020 . kuma Zuwa lokacin wannan aiki hidima za i ta shafi dukkan fadin duniya, ta yadda za su baiwa duniya hidima mai kyau.

Shugaban kungiyar tauraron taurarin Dan Adam mai masu ba da jagoranci da suka shafi zirga-zirgan jiragen sama da na ruwa Zhang Rongjiu ya bayyana hakan yayin da halarci halartar wani taro dangane da wannan fanni a birnin Tianjin na kasar Sin.

Yayin taron, Zhang Rongjiu ya bayyana cewa, tauraron taurarin Dan Adam na Beidou sun kasancewar tauraro taurarin Dan Adam da Sin ta kera da kanta, kuma ta iya gudanar da aikinsa da kantake kula da ayyukansu a kai a kai,. Tsarin nan zai iya gudanar da aikinsa tare dazama dacewa da tsarin sauran tauraron taurarin Dan Adam irin wannan mallakar sauran kasashe.

Ya zuwa yanzu, Sin ta harba tauraron taurarin Dan Adam na Beidou 14 wadanda suka shafi nahiyar yankin Asiya- da Pasific. (Amina)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China