in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shafin matambayi baya bata na kasar Sin ya fara samar da bayanai
2011-12-27 11:26:56 cri

Kafar yada labarai ta kasar Sin (Xinhua), ta ba da labarin dake cewa, shafin matambayi baya bata na kasar Sin Beidou ya fara gudanar da ayyukan da suka hada da samar da waje, shiga yana da bayyana lokaci a Sin da kewayenta daga ranar Talata, a cewar wani kakakin kamafanin.

Ran Chengqi, wanda har ila yau shi ne daraktan ofishin kula da harkokin tsarin tafiyar da tauraron bil Adama, ya shedawa wani taron manema labarai da aka yi a birnin Beijing cewar, a shekara ta 2012 za'a kara kaddamar da wasu taurarin bil Adama guda shida, domin fadada fagen da tsarin ayyukan kamfanin na Beidou zai tabo, a mafi yawan yankunan Asiya da tekun Fasifik. (Garba)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China