in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin ta yi kira ga bangarorin biyu da rikicin Sudan ta Kudu ya shafa da su aiwatar da yarjejeniyar tsagaita bude wuta yadda ya kamata
2014-02-26 20:16:29 cri
Dangane da lamarin sake barkewar rikici a kasar Sudan ta Kudu, a yayin taron manema labarai da aka saba yi, kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Hua Chunying ta bayyana a yau Laraba 26 ga wata cewa, kasar Sin tana damuwa sosai game da yadda rikici ya sake barkewa a kasar Sudan ta Kudu, wanda ya haddasa jikkata da rasuwar mutane. Don haka, kasar Sin ta yi kira ga bangarori biyu da abin ya shafa da su aiwatar da yarjejeniyar tsagaita bude wuta da suka cimma yadda ya kamata, su warware rikicin dake tsakaninsu ta hanyar zaman lafiya, ta yadda za a iya samar da kwanciyar hankali a kasar cikin sauri. (Maryam)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China