Daga nan sai shugaban na Afirka ta Kudu ya yi kira ga jama'ar kasar, da su ci gaba da koyi da ra'ayin Mandela, domin kafa al'umma mai adalci, wadda ba za ta bari a ci da gumin wasu ba, wadda kuma ba ta nuna bambancin kabilu ko jinsi, mai kuma martaba dimukuradiyya da daidaito.