in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Tsohon shguaban kasar Afirka ta Kudu Nelson Mandela ya rasu
2013-12-06 09:35:57 cri

Mista Jacob Zuma wanda yake bakin ciki da alhinin wannan rashi ya bayyana cewa, Mandela ya sadaukar da rayuwarsa wajen yakin neman 'yancin al'umma, wanda hakan ya sa ya samu girmamawa daga dukkanin sassan wannan duniya. Tawali'u da halayyar kaunar jama'a, da kuma ra'ayin jin kai da yake da su sun samu yabo daga jama'a.

1 2 3 4 5 6 7 8 9 10
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China