in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin za ta ci gaba da nuna goyon baya ga ayyukan MDD
2013-08-22 16:08:29 cri

Zaunannen wakilin kasar Sin dake MDD Liu Jieyi ya bayyana a ran 21 ga wata a hedkwatar MDD birnin New York dake cewa, Sin za ta ci gaba da ba da goyon baya ga kokarin da MDD take yi dangane da harkokin kasashe daban-daban, tare kuma da tabbatar da zaman lafiya da samun bunkasuwar Bil Adam.

Liu Jieyi kuma ya ce, MDD ta kasance hukumar ce dake hade da gwamnatocin kasa da kasa kuma masu wakiltar bangarori daban-daban, kana ta kasance wata muhimmiyyar dandalin da kasashen duniya ke tinkarar kalubaloli da kawo moriyar juna, da kuma shimfida wani yanayi mai wadata da jituwa cikin dogon lokaci, har ma da ingiza aikin samar da zaman lafiya da samun bunkasuwar Bil Adam. (Amina)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China