in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Manzon musamman na kasar Sin zai halarci bikin kama aiki na shugaban kasar Iran
2013-08-02 10:51:34 cri
A ranar 1 ga wata, kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Hua Chunying ta sanar da cewa, bisa goron gayyatar da gwamnatin Jamhuriyar Islama ta Iran ta yi, ministan harkokin al'adu na kasar Sin Cai Wu zai je birnin Tehran don halartar bikin kama mulki na shugaban kasar Iran Hassan Rowhani da za a yi a ran 4 ga wata bisa matsayinsa na manzon musamman na shugaban kasar Sin Xi Jinping.(Bako)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China