in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin ta taya Rouhani murnar zama shugaban kasar Iran
2013-06-17 19:06:44 cri
Kakakin ma'aikatar harkokin waje ta kasar Sin Madam Hua Chunying ta bayyana a ranar 17 ga wata a nan birnin Beijing cewa, Sin na taya Hassan Rouhani murnar zama shugaban kasar Iran, kuma tana son ci gaba da bunkasa hadin gwiwar aminci da ke tsakanin kasashen biyu daga fannoni daban daban.(Lubabatu)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China