in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Yin shawarwari da hadin gwiwa ita ce hanya daya kawai ta warware batun nukiliya na kasar Iran
2013-06-18 16:36:39 cri
Game da makomar batun nukiliya na kasar Iran bayan da Rouhani ya hau kujerar sabon shugaban kasar, kakakin ma'aikatar harkokin waje ta kasar Sin Hua Chunying ta bayyana a ranar 18 ga wata a nan birnin Beijing cewa, sa kaimi da yin shawarwari da hadin gwiwa ita ce hanya daya kawai ta warware batun nukiliya na kasar Iran, kasar Sin tana son ci gaba da kokarin sa kaimi wajen ganin an yi shawarwari kan batun. (Zainab)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China