Kwamitin ministoci kan harkokin cinikayya na kasar Ghana ya ba da shawarar wayar da kan 'yan kasuwan Najeriya game da yarjejeniyar harkokin kasuwanci a yankin ECOWAS wato ETL.
Wannan na daga cikin matakin da aka tsayar a ganawa da aka yi a Abuja a hedkwatar ma'aikatar kan batun.