in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban Sin Xi Jinping ya gana da shugabannin kasar Trinidad and Tobago da kuma firaministan kasar Antigua and Barbuda
2013-06-02 16:50:54 cri

Ban da wannan kuma, Xi Jinping ya gana da firaministan kasar Antigua & Barbuda Klinston Balwin Spencer a birnin Puerto Espana.

Xi yana fatan kasashen biyu za su inganta hadin gwiwarsu zuwa wani sabon matsayi. Kasar Antigua and Barbuda za ta zama shugaban babban taron MDD a karo na 68, kasar Sin tana son kara yin hadin gwiwa a tsakaninta da kasar Antigua and Barbuda.

Spencer ya bayyan cewa, kasarsa tana fatan za a cimma burin kasar Sin cikin hanzari, kana ya yi imani cewa, bunkasuwar kasar Sin za ta kawo damar samun bunkasuwa tare ga kasarsa ta Antigua and Barbuda. (Zainab)


1 2 3
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China