in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban kasar Sin ya fara ziyararsa a kasashe 3 da ke Latin Amurka
2013-05-31 09:44:40 cri

Bisa goron gayyata da shugaban jamhuriyar Trinidad and Tobago Anthony Carmona, da shugaban kasar Costa Rica Laura Chinchilla, da shugabar kasar Mexico Enrique Peña Nieto, da shugaban Amurka Barack Obama suka gabatar, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya bar birnin Beijing a ranar 31 ga wata da safe, don ziyarar aiki a kasashen Trinidad and Tobago, da Costa Rica, da Mexico, kuma zai halarci shawarwarin da za a yi tsakanin shugabannin kasashen Sin da Amurka.(Bako)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China