in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Mutane 188 sun mutu sakamakon girgizar kasa a lardin Sichuan na kasar Sin
2013-04-22 16:01:19 cri

Ya zuwa karfe daya da rabi na maraicen ranar Yau Litinin 22 ga wata, yawan mutane da girgizar kasa mai karfin digiri 7 bisa ma'aunin Richter ta galabaitar da su a gundunar Lushan ta lardin Sichuan a kasar Sin ya kai fiye da miliyan 1.72, kuma mutane 188 sun mutu, yayin da 25 suka bace, sannan kuma mutane 11,950 suka raunana. (Amina)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China