in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Bangaren adawa na Siriya ya ki amincewa da binciken makamai masu guba
2013-04-16 16:56:33 cri
A ranar 15 ga wata, a birnin Damascus da ke kasar Siriya, bangaren 'yan adawa mafi girma ya ki amince binciken makamai masu guba da tawagar M.D.D. za ta yi a kasar, kuma a cewarsa, wannan zai haddasawa Siriya kama hanyar kasar Iraqi.

Mambobin hukumar daidaita bangarorin daban daban na kasar Siriya Safwan Akash da Raja Nasser sun bayyana cewa, game da binciken makamai masu guba, bai kamata wannan aiki ya shafi siton makamai na sojojin gwamnatin ba, kana sun yi kira da kada a samar da makamai ga bangarorin daban daban na Siriya.(Bako)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China