in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin ta sake bukatar bangarorin daban daban da rikicin Siriya ya shafa da su tsagaita bude wuta
2013-03-22 16:41:53 cri
Game da harin bom da aka kai a birnin Damascus hedkwatar kasar Siriya, a ranar 22 ga wata, a nan birnin Beijing, kakakin ma'aikatar kula da harkokin wajen kasar Sin Hong Lei ya bayyana cewa, Sin ta yi Allah wadai da harin na ta'addanci, haka kuma ya sake bukatar bangarori daban daban da rikicin Siriya ya shafa, da su gaggauta tsagaita bude wuta nan take, su kuma bude shawarwari bisa tafarkin siyasa, gami da kafa gwamnatinn wucin gadi, don farfado da zaman lafiya da karko a kasar, bisa shawarwarin da kasashen duniya suka gabatar a gun taron ministocin kasashe waje na rukunin daidaita matsalar Siriya da aka yi a birnin Geneva.(Bako)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China