Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
 
• An zabi sabbin shugabannin kwamitin tsakiya na JKS 2007-10-22
A ran 22 ga wata da safe a nan birnin Beijing an shirya cikakken zama na farko na kwamitin tsakiya na 17 na jam'iyyar kwaminis ta kasar Sin, inda aka zabi sabuwar hukumar ba da jagoranci ta kwamitin tsakiya na jam'iyyar kwaminis ta kasar Sin. Hu Jintao da Wu Bangguo da Wen Jiabao da Jia Qinglin da Li Changchun da Xi Jinping da Li Keqiang da He Guoqiang da Zhou Yongkang sun zama membobin zaunannen kwamiti na hukumar siyasa ta kwamitin tsakiya na jam'iyyar kwaminis ta kasar Sin
• An rufe babban taron wakilan JKS a karo na 17 cikin nasara 2007-10-21
A ran 21 ga wata, an rufe babban taron wakilan jam'iyyar kwaminis ta kasar Sin a karo na 17 a nan birnin Beijing bayan da aka kammala ajandarsa. A gun bikin rufe wannan taro, an zabi sabon kwamitin tsakiya na jam'iyyar da sabon kwamitin da'a na tsakiya na jam'iyyar
• Bangarori daban daban na kasashen waje suna mai da hankulansu a kan babban taron wakilan jam'iyyar kwaminis ta Sin
 2007-10-20
Babban taron wakilan jam'iyyar kwaminis ta Sin da ake yi a halin yanzu a nan birnin Beijing yana jawo hankulan bangarori daban daban na kasashen ketare. A kwanan baya, wakilanmu da ke kasashen Koriya ta kudu...
• Kasar Sin ba ta samun batun bunkasuwar tattalin arziki fiye da kima 2007-10-19
An labarta cewa, jiya Alhamis, a nan birnin Beijing, mataimakin daraktan kwamitin raya kasa da yin kwaskwarima na kasar Sin Mr. Zhu Zhixin ya fadi cewa, yanzu kasar Sin ba ta samun bunkasuwar tattalin arziki fiye da kima a dukkan fannoni...
• Zancen wakilan jam'iyyar kwaminis ta Sin a kan raya zaman al'umma mai jituwa
 2007-10-18
A gun wani muhimmin taron da jam'iyyar kwaminis ta Sin ta kira a shekarar 2004, a karo na farko ne jam'iyyar ta gabatar da akidar "raya zaman al'umma mai jituwa". Yau shekaru uku ke nan da aka gabatar da akidar...
• Ra'ayoyin wakilan babban taron wakilan JKS kan ra'ayin raya kasa ta hanyar kimiyya 2007-10-17
Yanzu a nan birnin Beijing, ana yin babban taron wakilan kasa a karo na 17 na Jam'iyyar Kwaminis ta Sin wadda ke kan karagar mulkin kasar. A cikin rahoton da ya gabatar a gun taron, Mr Hu Jintao...
• Jama'ar kasar Sin suna mai da hankulansu a kan babban taron wakilan jam'iyyar kwaminis ta Sin
 2007-10-16
A yanzu haka dai, ana taron wakilan jam'iyyar kwaminis ta Sin a karo na 17 a nan birnin Beijing, wanda ya kasance wani taro mai muhimmancin gaske a lokacin da Sin ta shiga wani muhimmin zamani wajen yin gyare-gyare da raya kasa, kuma bude taron ya jawo hankulan bangarori daban daban...
• Kamata ya yi Jam'iyyar Kwaminis ta Sin ta bi ka'idar raya kasa ta hanyar kimiyya,in ji Hu Jintao 2007-10-15
Yau ran 15 ga watan Oktoba ,a makwafin kwamitin tsakiya na 16 na Jam'iyyar Kwaminis ta Sin,sakatare-janar na kwamitin tsakiya na Jam'iyyar Kwaminis ta Sin...
• An gama dukkan aikin share fagen babban taron wakilan JKS na karo na 17 2007-10-14
A ran 15 ga wata, za a soma babban taron wakilan jam'iyyar kwaminis ta kasar Sin na karo na 17 a nan birnin Beijing. Sabo da haka, Li Dongsheng, kakakin wannan babban taro ya shirya wani taron manema labaru a ran 14...
• Jam'iyya mai mulkin kasar Sin na himmantuwa wajen nazarin harkokin waje dake da sigar musamman 2007-10-10
Aminai 'yan Afrika, ko kuna sane da cewa, Jam'iyya mai mulkin kasar Sin wato Jam'iyyar Kwaminis ta Sin za ta kira wani sabo kuma babban taron wakilan duk kasa a tsakiyar wannan wata, inda za ta yi waiwayen fasahohin da ta samu wajen gudanar da harkokin mulkin kasar cikin shekaru biyar da suka gabata ...
• Ra'ayoyin mutanen kasashen ketare kan babban taron wakilan kasa na 17 na JKS 2007-09-28
Za a fara yin babban taron wakilan kasa na karo na 17 na Jam'iyyar Kwaminis ta Sin a nan birnin Beijing a ran 15 ga watan gobe. A galibi dai, ra'ayoyin jama'a na ganin cewa, taron zai kawo tasiri mai muhimmanci ga ci gaban harkokin siyasa da na tattalin arzikin kasar Sin
• Taro na 17 na wakilan duk kasa na JKS wani taro ne na al'ada da bude wata sabuwar makoma cikin yunkurin bunkasa kasar 2007-09-27
Za a bude babban taro na 17 na wakilan duk kasa na JKS wato jam'iyyar da ke rike da mulkin kasar Sin a tsakiyar watan Oktoba mai zuwa a nan birnin Beijing. Kwararrun da abin ya shafa sun bayyana cewa, za a yi wannan babban taro ne a daidai lokacin da kasar Sin ta shiga...
• Jama'ar kasar Sin suna jiran babban taron wakilan JKS 2007-09-20
A watan Oktoba mai zuwa, jam'iyyar kwaminis ta kasar Sin wadda ke rike da ragamar mulkin kasar Sin za ta kira babban taro na karo na 17 na wakilanta na duk kasar. Wannan wani muhimmin taro ne da za a kira lokacin da aikin gyare-gyare da neman bunkasuwar kasar Sin take shiga muhimmin mataki