Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
(GMT+08:00) 2007-10-16 19:14:17    
Jama'ar kasar Sin suna mai da hankulansu a kan babban taron wakilan jam'iyyar kwaminis ta Sin

cri

A yanzu haka dai, ana taron wakilan jam'iyyar kwaminis ta Sin a karo na 17 a nan birnin Beijing, wanda ya kasance wani taro mai muhimmancin gaske a lokacin da Sin ta shiga wani muhimmin zamani wajen yin gyare-gyare da raya kasa, kuma bude taron ya jawo hankulan bangarori daban daban.

An dai bude babban taron ne a jiya 15 ga wata. A ran nan da safe, madam Du Wenfang, mazauniyar birnin Beijing, wadda ke da shekaru kusan 80 da haihuwa, ta bude telebijing, don kallon bikin bude taron.


1 2 3