Firaministan kasar Sin ya kama hanyar yin ziyara a kasashen Afirka 7 2006-06-17 A yau 17 ga wata, firaministan kasar Sin, Wen Jiabao ya tashi zuwa kasar Masar, don yin ziyarar aiki a kasar. Daga nan kuma, Mr.Wen ya fara ziyararsa ta mako daya a kasashen Afirka 7...
|