in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Na ziyarci malam Murtala Zhang a prince Hotel dake birnin Kano
2016-03-18 13:11:45 cri

Ina mai sanar da ku cewa, a ranar alhamis 17 ga watan March 2016 da yammaci na samu damar ziyartar malam Murtala Zhang wakilinku dake birnin Nigeria. Agaskiya malam Murtala Zhang ya burgeni kuma na kara fahimta cewa, sinawa ba sa kyamar bakar fata kana sinawa suna girmama mutane. Ga shi dai ni bakar fata ne, amma Malam Murtala Zhang bai nuna mun kyama ko wariyar launin fata ba. Hakika sinawa suna san jama'a ko da kuwa mutum bakar fata ne. A cikin farin ciki sosai, malam Murtala ya mana lale marbum da ziyartarsa da muka yi a kano. Muna fata Allah ya kara dankon zumunci a tsakaninmu da malam Murtala Zhang da kuma dukkan ma'aikatan sashin Hausa na cri, amin.

Daga Alhaji Ali kiraji Gashua.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China