in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shawara kan bunkasa cri hausa
2016-03-07 10:31:52 cri
Assalamu alaikum, da fatan kuna lafiya, a yau na rubuto wannan wasi'kace dan neman magana da sashin hausa na cri ta wayar salula, ina son bada wani shawari guda 1 dan inganta shirye_shiryen sashin hausa na cri, ba shakka wannan shawari da zan bayar tana da muhimmanci wajen bunkasa cri hausa. Nayi niyar rubuto shawarin ta adireshinku na e-mail, to amma yawansa ya sa na ga akwai bukatar na nemi damar yin magana da ku ta wayar terho, da fatan zan samu damar magana daku, daga karshe ina tabbatar muku cewa zan ci gaba da yada manufofin cri ga wadanda muke tare dasu, musamman a shafukan sada zumunta.

daga mai sauraronku kuma mai son cigabanku

Hassan lawan koli, Anguwar Herwagana, Gombe.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China