in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sako daga malam Abdulkadir Ibrahim a Kano ta Nijeriya dangane da taruka biyu na Sin
2016-03-01 09:03:07 cri
Zuwa ga Malama Fatima liu sashen Hausa na CRI,

Bayan gaisuwa mai tarin yawa dafatan dukkanin ma'aikatan sashen Hausa suna cikin koshin koshin lafiya.

Bayan haka ra'ayina game da wannan taruka manya guda biyu shine, wani mahimmam tarukane da suke samarwa da kasar Sin da duniya gaba daya makoma kasancewar kasar Sin kasace mafi karfin tatattalin arziki ta biyu a duniya kowace manufa kasar sin ta tsayar to yana da amfani ga al'ummanta da duniya musammam mu'amalarta da kasashen Afirka. Inafan alheri ga wannan taruka tare da kyakkyawan zato ga ziyarar da shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari zai kawo kasar Sin.

Wassalam.

Abdulkadir Ibrahim,

G.C.L.C,KANO

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China