in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sako daga malam Salisu Dawanau a Abuja ta Nijeriya dangane da taruka biyu na Sin
2016-03-01 09:01:03 cri
Ni hao,

Ina fata kuna lafiya.

A gaskiya wannan sako naku ya burgeni sosai saboda kun bamu dama domin yin tsokaci a ci gaban kasar Sin a fakaice.

Sanin kowa ne, irin wannan taruka Biyu a kan gudanar da su a farkon kowace shekara a kasar Sin domin gudanar da aikin mulki da ci gaban kasa da al'ummarta.

Na san akwai muhimman abubuwa da za a tattauna makomarsu ko bunkasuwarsu a wadannan taruka. A ra'ayina, ya kamata batun 'Taiwan' ya kasance a jerin abubuwan da za 'a yi magana mai tsawo da ma'ana. Sai Kuma batun Koriya ta Arewa, da kara kyautata bangaren diplomasiyya tsakanin Sin da Afirka.

A huta lafiya,

Salisu Muhammad Dawanau

Abuja, Najeriya

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China