Ranar 15 ga watan August na kowace shekara, rana ce muhimmiya ga al'ummar kasar Sin kuma biki ne dake daya daga cikin bukukuwan al'adun Sinawa dake da dogon tarishi sosai. Bisa wannan muhimmiyar rana ta bikin tsakiyar kaka bisa kalandar gargajiya ta kasar Sin, muna taya gwamnatin kasar Sin da dukkan jama'ar kasar Sin murnar sake zagayowar ranar bikin shagulgulan tsakiyar kaka mai dogon tarihi tare da fatan abokai kuma yan uwanmu sinawa za su yi bukukuwa lafiya, amin.
Daga Alhaji Ali kiraji Gashua.