Assalamu alaikum,ni ba bakon mai sauraronku ba ne amma,bako ne wajen rubuto muku wasiku. Ina fata in kasance cikin jerin sunayen masu amfana da shirye-shiryenku ta bangaren wayar da kan jama'a kan dukkanin harkokin rayuwa. Nagode,ina bukatar sakon shirye-shiryenku da hotunanku baki daya.