A madadin Al'umar garin Paki dake karamar hukumar Ikara jahar Kaduna, Dan Allah ku mika mana sakon taya murna ga zababban gwamnanmu na jahar Kaduna, Malam Nasuru El-Rufa'i. Allah ya tayaka riko da kwatanta gaskiya da adalci da hada kan al'umar jahar Kaduna Baki daya. Ameen summa Ameen.
Wasikar Isuhun Di la Paki, da Kabir muhammed Paki da Alhaji Bashari bakin kasuwa paki, da kuma Dahiru Danju Paki, duka a jahar Kaduna ta Nijeriya