Yaya aiki?Ya hakuri da mu?Mun gode kwarai da gaske.
Na ributo me don in tambayi lafiyar Ku da fatan kuna lafiya.Kuma ina godiya ga ma su gabatar da shirin koyon sinanci
A karshe ina gai da dukkan ma'aikatan sashen Hausa na CRI.
Daga,
AbbaMuhammad Nuhu
PO Box 11294
Kano
Nigeria