Shugaban kungiyar masu sauraron ,
Sashen hausa na Rediyon kasar sin CRI,
Ta jihar sokoto dake tarayyar,
NIGERIA.
Bayan gai suwa mai yawa tare da fatar dukkanin maaikatan sashen hausa na cri kuna lafiya kamar yadda muke anan sokoto lafiya amin,
Ina son in yi amfani da wannan dama indanyi tsokaci akan muhimancin radiyo ga rayuwar alumma na duniya bakidaya musammam cri rediyo sashen hausa dama sauran gidajen rediyon duniya bakidaya, akoda yaushe radiyo shine kafar watsa labaru da mafiyawancin talakkawa ke amfani dasu domin samun labarru tare da fadin raayinsu batare da sun biya kudi kokwaboda, harwayau itace kafa kadai wadda talakkawa ke samun labarun irin abubuwanda kefaruwa asassa naduniya tare da jin irin wainarda aketoyawa aduniya bakidaya.
Bashakka gidajen rediyo sun bayarda udunmuwa sosai waje samun chanji ga rayuwar alummar duniya ta kowane fanni inda gidajen rediyo suka samarwa alumma yancinsu na sanar dasu irin sauye sauyen zamni tare da samarda dangntaka tsakanin kasa da kasa tare da samarda zamantakewa tsakanin wancan da wannan da kuma kulla huldar abokaktaka tsa kanin kasa da kasa aduniya bakidaya,
Misali gidan rediyon cri yana daya daga kafafen watsa labarrunda suka ta maka kasar sin tasami karbuwa ga idanun duniya tare da sanar da alummar duniya abunda ake toyawa akasar sin mai dinbi tare da dogon tarihi aduniya haka kuma gidan rediyon cri ya kara samarda wata sahihiyar hanya ga kasashen duniya tafanin yayata manuhohin kasar sin zuwaga sauran alummar duniya har tasami karbuwa tare da hambakar tattalin arzikinta aduniya bakidaya, bashakka idan bada sashen hausa na cri ba koince gidan rediyon cri bakidayansaba ta alhakikanin gaskiya wani bazai san kasar sinba balantana har yasan manuhohinta zuwa ga alummar duniya bakiayaba,
Bashakka gidan rediyon cri yasa munfahimci jammaaiyar kwaminis da wwasudag cikin dokokin kasar sin zuwa ga nahiyarmu ta afrika dama duniya bakidaya, tare da snin aladun kasar sin dakuma sanin taruka biyu 2 da akegudanarwa akoda yaushe acikn shekara daya don haka idan bada wadannan tashaba da bamusan kasar sin ba balantana ayukanda zuwa ga alummar duniya dbakidaya,
Daga karshe yakamata mumasu sauraro mukaraba radio dama tashoshin redio da dukkanin mai aikatan gidajen radio muhimmanci tare da karabada goyon baya mai inganci domin samun daurewar gidajen radio akoina suke aduniya. nagode nine naku mai sauraron redio akoda yaushe,
SHUGABA BELLO ABUBAKAR MALAM GERO SOKOTO NIGERIA.