A kalla fararen hula 44 suka mutu a yayin wani harin ta'addanci a kudu maso yammancin kasar
Kwamatin da gwamnatin jihar Kano ta kafa domin farfado da sabbin biranen da aka kirkira a jihar ya fara aiki
Sakatare janar na ma'aikatar cikin gida ta Nijar ya yi musayar ra’ayi da shugabannin addinin musulunci
Kananan yara 4082 ne aka sallama daga gidajen gyaran hali daban daban dake Najeriya a lokaci guda
Wakilin musamman na Xi ya halarci bikin rantsar da shugabar Namibiya