Ministan tsaron kasar Najeriya ya yi murabus
An yi taron tattaunawa kan littafi na 5 na Xi Jinping kan dabarun shugabanci a Kenya
Shugabannin Afirka da abokan hulda sun yi kiran hanzarta amfani da fasahar zamani wajen sauya harkar noma
Taron gwamnonin arewacin Najeriya ya bayyana fargabar yadda makomar shiyyar ke fuskantar koma baya saboda matsalolin tsaro
Mai alfarma sarkin musulmi ya bukaci gwamnonin arewa da su rinka amfani da sukar jama’a wajen gyara tsarin tafiyar da gwamnatocinsu