Fashewar bama-bomai a Afghanistan ta haddasa mutuwar dan kasar Sin guda tare jikkatar wasu biyar
Kamfanonin Sin masu saurin bunkasa sun kai kaso daya bisa uku cikin jimillar makamantansu na duniya
Binciken CGTN: Tattalin arzikin Sin ya samar da tabbaci ga tattalin arzikin duniya mai cike da sauye-sauye
Mataimakin ministan wajen Sin: Nuna karfin tuwo ba abun da zai haifar sai koma baya
Babbar kasuwar Sin na samar da tarin damammaki ga duniya