Kamfanin gine-gine na CCECC ya fara gina wani titin mota da zai rage cunkoso a birnin Abuja na tarayyar Najeriya
Kasar Sin ta gargadi Amurka game da yunkurin samarwa yankin Taiwan makamai
Majalissar dattawan Najeriya za ta gayyaci ministan ilimi da shugaban hukumar lura da jami’o’i ta kasa domin kawo karshen rikicin yajin aikin kungiyar ASUU
Masanin ilimin physics Chen Ning Yang ya rasu yana da shekaru 103
Ministar mata ta Nijeriya: Matakan Sin na raya harkokin mata abun koyi ne