Masar: Wata babbar bas mai dauke da fasinja ta ci karo da wani jirgin kasa
2021-06-22 10:24:22 CRI
Ranar 21 ga wata, wata babbar bas mai dauke da fasinja ta ci karo da wani jirgin kasa a Helwan da ke kudancin kasar Masar, inda mutane 2 suka mutu, yayin da wasu 6 suka jikkata.