logo

HAUSA

Abubakar Mudi Abdullahi: rashin sani ne ke sa mutane ce-ce-ku-ce dangane da dangantakar Sin da Afrika

2020-09-01 15:36:32 CRI

Abubakar Mudi Abdullahi: rashin sani ne ke sa mutane ce-ce-ku-ce dangane da dangantakar Sin da Afrika

A kwanan baya, wakiliyar sashin Hausa na CRI Fa'iza Muhammad Mustapha, ta tattauna da Injiniya Abubakar Mudi Abdullahi, matashi kuma ma'aikacin gwamnatin Nijeriya. Cikin hirar tasu, sun tattauna kan ziyararsa a kasar Sin, da irin ci gaban da ya gani, tare da bayyana ra'ayinsa game da hadin gwiwar Sin da Afrika.(Murtala Zhang)