logo

HAUSA

Hira da Alhaji Kabiru Adamu dan kasuwa daga Kanon Najeriya

2019-06-13 08:33:34 CRI

Hira da Alhaji Kabiru Adamu dan kasuwa daga Kanon Najeriya



A wannan mako, za ku ji hirar da muka yi da Alhaji Kabiru Adamu, wani dan kasuwa daga jihar Kano dake Najeriya, inda ya bayyana yadda harkokin cinikayya ke gudana tsakanin 'yan kasuwar jihar Kano a Najeriya da kasar Sin, har ma ya bayyana fatansa game da dangantakar dake tsakanin Sin da Najeriya.(Murtala Zhang)