Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Hira da Alhaji Kabiru Adamu dan kasuwa daga Kanon Najeriya
2019-06-13 08:33:33        criA wannan mako, za ku ji hirar da muka yi da Alhaji Kabiru Adamu, wani dan kasuwa daga jihar Kano dake Najeriya, inda ya bayyana yadda harkokin cinikayya ke gudana tsakanin 'yan kasuwar jihar Kano a Najeriya da kasar Sin, har ma ya bayyana fatansa game da dangantakar dake tsakanin Sin da Najeriya.(Murtala Zhang)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China